Skip to main content

Posts

Showing posts from June, 2023

YADDA AKE KAWAR DA KUƊIN CIZO NA GIDA

**                               Assallamu Alaikum  Bayani Dalla -Dalla Game Da Kudin Cizo Da Yadda Ake Maganceshi   Kuɗin cizo wani ƙaramin kworo ne ,da yake iya addabar rayuwar ɗan adam yayin da yake tsaka da bacci domin shi kudin cizo yafi samun damar wall-wala da dare domin duhun dake cikin sa baya iya samun damar rayuwa cikin haske. Kuɗin cizo wanda a turance ake kira da bed-bug an raba sunnan shi ne saboda addabar ɗan adam da yake yi misali kamar butterfly ba shi ba a rabawa misali butter-fly 🦋 domin shi baya addabar ɗan adam. Shin ko Kuɗin cizo yana haddasa kwayoyin cuta? Maganar gaskiya shine ba'a tan-tance wata cuta ba wacce ake alaƙan tata da wannan kworo ba  sai dai a wasu ƙasashe irin su America ana alaƙanta su da suna iya yaɗa kwoyoyin cuta ta Trypanosoma masu sa ciwon sammore sai dai mu annan kasar tamu kworon da yake iya yaɗa...