Yau wannan shafi mai albarka yana tafe muku da labarin wani soja wannan ya amfani da basira wajan kama wani ɓarawo mashin.
Shi dai sojan irin tsofaffin sojojin nan ne domin ko wajan aiki baya fita, ana nan watarana ya fita domin zagaya gari akan abin hawa shi, "Babur" bayan ya gama sai ya dawo gida sai dai bayan ya dawo ɗin ya sai ya bar mashin ɗin na shi a zauran gidan na shi, ya shiga gida ai ko bayan ya ya fito sai ko yaga ba mashin na shi abin ya ɗaure mai Kay🤔 ma-maki, sai dai sani da basira irin ta shi sai yay shiru bai je da kowa ga abin da ya faru da shi ba, hatta matan shi da suka tambaye shi sai yay musu, kwona kwona kawai, bai gaya mu su ainihin abin da ya faru ba,
Bayan wasu kwonaki sai to dama shi mutum ne mai yawan zama a ƙofar gidan na shi rannan ko yana zaune sai ga wani makoci shi sai ya tsaya su gaisa sai dai kash wannan maƙoci ya marar acikin Hai suwar ya ke cewa "Ashe Haka Abin Ya Faru Naji An ce An Sace Maka Abin Hawa" soja ya ce haka fa ya kwashe Labarin abin da ya faru kafin a ɗauke mashin ɗin, sai ko maƙocin na shi ya tashi zai tafi aiko sojan nan sai ya ko tuna 🤔 to ai bayan abin ya faru bai sanar da kowa ba har matan shi, sai ko ya tsayar da maƙocin nan na shi ya ce to amma shi taya ya samu labarin an mai sata bayan shi bai sanar da kowa ba sai ko wanann maƙocin ya kama inda-inda alamun bashi da gaskiya sai ko sojan nan ya kira jami'ai suka tafi da shi daga ƙarshe dai sai da mashin ya bayyana.
Mai karatu Wanne darasi ku ka fahimta game da wannan labari mai cike da basira🤗
---****
Comments