Assalamu Alaikum Warahmatullah Wabarakatuh.
Yadda zaku duba dukkan wasu bayanay da wayar ka tazo dashi.
tahanyar rubuta IMEI number dinta a wannan wesite dake kasa.
Yadda zaka gano imei number na wayar ka kurubuta kwai a cikin sahin shigar da numbobi kamar haka *#06#
Copy sannan latsa website din dake kasa don samun bayanan
https://www.imei.info/
Kuna iya danna maballin share domin turama shauran abokanku
Comments