Skip to main content

Posts

Showing posts from July, 2023

Labarin Wani Soja Mai Hikima

Assalamu alaikum Yau wannan shafi mai albarka yana tafe muku da labarin wani soja wannan ya amfani da basira wajan kama wani ɓarawo mashin. Shi dai sojan irin tsofaffin sojojin nan ne domin ko wajan aiki baya fita, ana nan watarana ya fita domin zagaya gari akan abin hawa shi, "Babur" bayan ya gama sai ya dawo gida sai dai bayan ya dawo ɗin ya sai ya bar mashin ɗin na shi a zauran gidan na shi, ya shiga gida ai ko bayan ya ya fito sai ko yaga ba mashin na shi abin ya ɗaure mai Kay🤔 ma-maki, sai dai sani da basira irin ta shi sai yay shiru bai je da kowa ga abin da ya faru da shi ba, hatta matan shi da suka tambaye shi sai yay musu, kwona kwona kawai, bai gaya mu su ainihin abin da ya faru ba,  Bayan wasu kwonaki sai to dama shi mutum ne mai yawan zama a ƙofar gidan na shi rannan ko yana zaune sai ga wani makoci shi sai ya tsaya su gaisa sai dai kash wannan maƙoci ya marar acikin Hai suwar ya ke cewa "Ashe Haka Abin Ya Faru Naji An ce An Sace Maka...

AMFANIN SHAN MADARA DA DANYAN KWAI.

Assalamu Alaikum Warahmatullah Wabarakatuh. Fa'idodin Biyar 5 Masu Ban Mamaki Na Shan  Danyen Kwai da Madara Shan mada ga lafiyar dan-adam yana da mutukar amfani wanda zaku fahimci hakan dalla-dalla acikin wannan jawabi Amfanin lafiyar shan madara da danyen kwai. Shan Madara Yana Da Fa'idodi: Vitamin "D", Zinc, da matakan frotin suna haɓaka lokacin da aka haɗa madara da ɗanyen kwai. Abubuwan amfani ga lafiyar mutum suna karuwa a sakamakon haka. Yana da bitamin "B12", wanda ke inganta ƙwaƙwalwar ajiya da aikin tunani dan adam. 1. Anemia:  Yawan sinadarin iron da ke cikin wannan abin sha yana taimakawa wajen hana zubar jini ta hanyar hana karancin jini. Calcium yana samuwa, wanda ke inganta ci gaban gashi kuma yana hana fitowar farin gashi ga tsoho. 2. Karfin Hakori: Ƙarfin Haƙora Phosphorus, wanda ke cikin madara da ɗanyen ƙwai, yana ƙarfafa ƙasusuwan da ke tallafa wa haƙoran ku da kuma kare kariya daga cutar danko. 3. Kara rigakafi da kariya d...

Application. Ne Masu Illar Wayar Android Kuyi Gaggawar De Ne Amfani Da Su❌

Assalamu alaikum Kamar yadda wanan shafi ya shahara, wajan wayar da game da abubuwan da suka shafi fasahar yanar gizo,  Yau muna tafe da darasi mai muhimman ci Zai yi kyau in duk wanda ya fara karanta farkon to ya samu ya kai karshe darasin🙏 Darasin Mu na yau zai yi magana ne akan wasu Applications na wayar Android phone Masu Matuƙar matsala ga duk wanda ya ke tarayya da su acikin wayar shi ta Android dan haka batare da dogon bayani ba ga Applications ɗin kamar haka. 1.Uc Browser 2.Clean Master 3.Es File Explore 4.Anti Virus App 5. Du.Battery Saver Application a wayar Android suna da matuƙar amfani domin zaka samu dukkan wani shige da fice da masu riƙe da ita suke yi domin akwai Apps acikin ne don haka duk da app ɗin sun kasu gida-gida misali wani game, social media app, Banks app, Browser app, dukan su nau'i ne na Applications da muke mu'amullah da su a wayar Android sai dai wasu da ga cikin app ɗin basu da amfani in kai ku cutarwa ne ma...

Track your Android cellphone with the IMEI number.

To song your misplaced Android cellphone with the IMEI quantity, you need to download a 3rd-birthday party IMEI tracking app, which include IMEI Tracker-Find My Device. However, we advise the use of this method as your ultimate hotel. Google’s Find My Device is generally the satisfactory way to find a missing Android phone. An IMEI number is a 15-variety aggregate this is precise on your cellphone only. It stands for International Mobile Equipment Identity, and you could discover it inside the About phase of your smartphone settings. Whenever you buy a new Android, constantly write down the IMEI and preserve it in a safe location, just if you ever need it. If your Android smartphone is ever lost or stolen, and you don't have any way to get it back, knowing its IMEI range will come in available. You can report the IMEI number to the government in case it ever turns up. Additionally, you may block the number in order that no person else can be capable of sign up the ...

Sabuwar Garaɓasa Ga Duk Mai MTN Kada Kubari Ta Wuce Ku

Assalamu alaikum Garaɓasa ce ga masu amfani da MTN simcard  Sai dai Wanan Garaɓasar Ta Kwana Biyu ne bayan ka samu Kawai Kudanna akan maɓallin madannan ku kamar haka                                                             *567*149#     Wannan garaɓasar kwana 2.ce  zaku samu Naira ₦400 Domin kira da kuma MB100  Sai dai ba ko wanne layi bane suka basu wannan garaɓasar sai wane da wane. Masoya a shaƙata lafiya.🤗🤭🤗🤭🤔