Garaɓasa ce ga masu amfani da MTN simcard Sai dai Wanan Garaɓasar Ta Kwana Biyu ne bayan ka samu Kawai Kudanna akan maɓallin madannan ku kamar haka
*567*149#
Wannan garaɓasar kwana 2.ce zaku samu Naira ₦400 Domin kira da kuma MB100
Sai dai ba ko wanne layi bane suka basu wannan garaɓasar sai wane da wane.
Masoya a shaƙata lafiya.🤗🤭🤗🤭🤔
Comments