Assalamu alaikum Yau wannan shafi mai albarka yana tafe muku da labarin wani soja wannan ya amfani da basira wajan kama wani ɓarawo mashin. Shi dai sojan irin tsofaffin sojojin nan ne domin ko wajan aiki baya fita, ana nan watarana ya fita domin zagaya gari akan abin hawa shi, "Babur" bayan ya gama sai ya dawo gida sai dai bayan ya dawo ɗin ya sai ya bar mashin ɗin na shi a zauran gidan na shi, ya shiga gida ai ko bayan ya ya fito sai ko yaga ba mashin na shi abin ya ɗaure mai Kay🤔 ma-maki, sai dai sani da basira irin ta shi sai yay shiru bai je da kowa ga abin da ya faru da shi ba, hatta matan shi da suka tambaye shi sai yay musu, kwona kwona kawai, bai gaya mu su ainihin abin da ya faru ba, Bayan wasu kwonaki sai to dama shi mutum ne mai yawan zama a ƙofar gidan na shi rannan ko yana zaune sai ga wani makoci shi sai ya tsaya su gaisa sai dai kash wannan maƙoci ya marar acikin Hai suwar ya ke cewa "Ashe Haka Abin Ya Faru Naji An ce An Sace Maka...
SMART BLOGGER
Barka Da Zuwa Blog Wanna Gidan Yanar Gizo Na Al'umma Wanda Galibi Ke Mai Da Hankali Kan Samar Da Ingantattun Labarai Da Abubuwa Masu Ban Sha'awa Da Amfani Wanda Ni Mukhtar Hassan Ya Kafa Ashe karata 2022. An Kirkiri Wannan Shafin Yanar Gizon Don Masu, Koyon Harkokin Zamani, Rubutun Ra'ayin Yanar Gizo, Masu Tallan Intanet, Masu Sha'awar Yanar Gizo Da Kwamfuta Fasaha Duniya . Ku Kasance Tara Da Wannan Website Www.smarttblogs.com.ng